Makkah (IQNA) Sama da alhazai miliyan daya da dubu dari takwas ne suka fara gudanar da ibadar jifa ta Jamrat Aqaba a Mashar Mena a yau ranar Idin babbar Sallah.
Lambar Labari: 3489385 Ranar Watsawa : 2023/06/28
Bangaren kasa da kasa, Tun da jijjifin safiyar yau ne mahajjata kimanin miliyan biyu suka fara gudanar da jifar shaidan a ranar idin layya.
Lambar Labari: 3481854 Ranar Watsawa : 2017/09/01